1/6
Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline screenshot 0
Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline screenshot 1
Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline screenshot 2
Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline screenshot 3
Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline screenshot 4
Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline screenshot 5
Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline Icon

Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline

KareemTKB
Trustable Ranking IconMegbízható
1K+Letöltések
91.5MBMéret
Android Version Icon4.4 - 4.4.4+
Android-verzió
1.0.0(19-01-2024)Legújabb verzió
-
(0 Értékelések)
Age ratingPEGI-3
Letöltés
RészletekÉrtékelésekVerziókInfó
1/6

Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline leírása

Sauke Karatun tafsirin alkur-ani mai girma JUZ AMMA tafseer sheikh jafar mahmud adam. Acikin wannan manhajja zaku samu tafsirin Juz Amma wato tun daga kan suratun Naba'i har zuwa suratun Nasi.


Karan sauti mai kyau. Teljes Tafseer Sheikh Ja'afar Mahmud. Mun biyo tafsirin daki-daki domin 'yanuwa masu neman ilimi su amfana sosai kuma suji dadin tafsirin.


Mun rubuta lambobin ayoyin kowanne tafsiri domin saukin dubawa.


Domin sauke sejk ja'afar mahmud adam teljes tafsir me dauke da tafsirin daga suratul baqarah zuwa suratun nasi mai aiki babu bukatar data sai ku ziyarci shafin kareemtkb a yanar gizo-gizo


Tarihin Rayuwar Sheikh Jafar Mahmud Adam Kano:


Shaikh Ja’afar Mahmoud Adam a garin Daura, a shekarata 1962 (ko da yake wani lokacin Yakan CE1964).


Sheikh Ja'afar ya kammala hardar alkur'ani a 1978. A shekara ta 1980 Ya shiga makarantar koyon Larabci tamutanen kasar Misra a cibiyar yada Al 'Adun Rude Misra, Egyiptomi Kulturális Központ), sannan kuma ya shiga makarantar manya bokobaba manya ta Masallaci Felnőtt Esti Tanfolyamok. jafar teljes tafsir elérhető


Ya kammala wadannan makarantu a Shekara ta 1983 Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta 1984, kuma ya kammala a shekara ta 1988. Jafar teljes Korán tafszír offline


A shekara ta 1989, ya sami gurbin karatu ajami’ar musulunci ta Madinah, a inda ya karanta Ilimin Tafsir wanda kuma ya kammala a Shekara ta 1993. sheikh jafar complete tafseer offline


Sannan Sheikh Ja'afar ya sami damar Kammala karatunsa na digiri na biyu (Masters) és Jami'ar Kasa-Da-Kasa Ta Afrika Take Khartoumban, Szudánban. Ya kammala karatunsa na digiri na uku, wato digiri na digirgir (Phd), a Jami'ar Usman és a Fodiyo dake Sokoto. tafsir, Jafar sejk


Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar da su, sun hada da tafsirin Alkur’ani mai Girma. sejk jafar tafsir elérhető


Kafin rasuwarsa, Malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa a harshen Hausa a karkashin wannan cibiya (Sheikh Ja'afar Islamic Documentation Centre). Jafar tafsir sejk 2006

Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline - 1.0.0 verzió

(19-01-2024)
Egyéb változatok

Még nincs vélemény vagy értékelés! Ha te szeretnél lenni az első,

-
0 Reviews
5
4
3
2
1

Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline - APK információ

APK verzió: 1.0.0Csomag: com.kareemtkb.Jafarcompletetafsiroffline
Android kompatibilitás: 4.4 - 4.4.4+ (KitKat)
Fejlesztő:KareemTKBÜzletszabályzat:http://kareemtkb.com/privacy-policyEngedélyek:12
Név: Jafar JUZ AMMA Tafsir OfflineMéret: 91.5 MBLetöltések: 56Verzió: : 1.0.0Megjelenési dátum: 2024-05-20 02:53:10Min képernyő: SMALLTámogatott CPU: x86, x86-64, armeabi-v7a, arm64-v8a
Csomag ID: com.kareemtkb.JafarcompletetafsirofflineSHA1 aláírás: E4:47:63:A6:69:EA:E7:06:12:1C:8F:C5:37:00:94:65:9A:31:0C:9BFejlesztő (CN): Andromo AppSzervezet (O): "Andromo.com LHelyi (L): Ország (C): CAÁllam/város (ST): MBCsomag ID: com.kareemtkb.JafarcompletetafsirofflineSHA1 aláírás: E4:47:63:A6:69:EA:E7:06:12:1C:8F:C5:37:00:94:65:9A:31:0C:9BFejlesztő (CN): Andromo AppSzervezet (O): "Andromo.com LHelyi (L): Ország (C): CAÁllam/város (ST): MB

Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline legújabb verziója

1.0.0Trust Icon Versions
19/1/2024
56 letöltések91.5 MB Méret
Letöltés

Egyéb változatok

1.0Trust Icon Versions
4/11/2020
56 letöltések71 MB Méret
Letöltés
appcoins-gift
AppCoins GamesNyerj még több jutalmat!
egyebek